Isa ga babban shafi
Najeriya

Hukumar zabe a Najeriya ta dakatar da jami'an ta 205

Hukumar zabe a Najeriya ta ce ta dakatar da jami’an ta 205 saboda rawar da suka taka wajen zaben shekarar 2015 wanda ya saba ka’ida.

Akwatin zabe na hukumar INEC a Najeriya
Akwatin zabe na hukumar INEC a Najeriya http://nigeriannewsdirect.com
Talla

Shugaban hukumar Farfesa Mahmood Yakubu ya ce hukumar na daukar matakan da suka dace wajen ganin zaben shekara mai zuwa ya zarce na shekarar 2015 wajen inganci.

Mahmood ya ce sahihancin zabe na tattare ne da nada jami’an masu gaskiya da amana, saboda haka suna iya bakin kokarin su wajen fitar da bara gurbi daga cikin ma’aikatan hukumar ta INEC.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.