Isa ga babban shafi
Kamaru-Tunisia

'Yan bindiga sun sace wasu 'Yan Tunisia 2 a Kamaru

Gwamnatin Kasar Tunisia ta ce wasu Yan bindiga a Kamaru sun sace wasu yan kasar ta guda biyu da ke aiki a wani wurin gini.

Hoton wasu jami'an tsaro kenan a yankin da ke amfani da Turancin Ingilishi na Kamaru, yankin da abaya- bayan nan ya ke fukantar tashe-tashen hankula kama daga garkuwa da mutane da kuma hare-haren ta'addanci.
Hoton wasu jami'an tsaro kenan a yankin da ke amfani da Turancin Ingilishi na Kamaru, yankin da abaya- bayan nan ya ke fukantar tashe-tashen hankula kama daga garkuwa da mutane da kuma hare-haren ta'addanci. FP PHOTO / REINNIER KAZE
Talla

Ma’aikatar harkokin wajen kasar tace tuni ta kafa kwamitin gaggawa wanda ke tintibar hukumomin Kamaru domin ganin an kubutar da mutanen ba tare da bata lokaci ba.

Ma’aikatar harkokin wajen ta ce an sace mutanen ne tun ranar Alhamis 15 ga watan nan.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.