Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 22/03 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 22/03 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 22/03 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 21/03 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 21/03 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 17/03 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 21/03 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 17/03 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 21/03 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Taron kasa da kasa kan tsaro da kwararar baki a Nijar

media Une camionnette transportant des migrants passe à Agadez au Niger. Les … Motar safarar baki a cikin hamadar Nijar © AFP/Issouf Sanogoissouf Sanogo

A yau juma’a ministocin cikin gida da na waje daga kasashen Senegal, Mali, Mauritania, Chadi, Burkina Faso, Ivory Coast, Guinea, Libya, Jamus, Faransa da kuma Italia, za su gudanar da taro a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar don tattaunawa kan yadda za a yaki matsalar kwarar baki daga Afirka zuwa Turai.

A ranar 29 ga watan nuwambar bara, taron kungiyar Tarayyar Afirka da ta Turai da aka gudanar a birnin Abidjan na kasar Cote d’Ivoire, bangarorin biyu sun amince da yin aiki a tare domin yaki da masu safarar bakin haure.

Nijar dai na a matsayin wata babbar matattara da masu safarar ke amfani da ita don shigar da bakin zuwa kasashen Arewacin Afirka a hanyarsu ta zuwa Turai.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure