Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Sani Yahaya kan sasantawar Raila Odinga da Uhuru Kenyatta

Wallafawa ranar:

Fahimtar junan da aka samu tsakanin shugaban Kenya Uhuru Kenyatta da madugun yan adawar kasar Raïla Odinga, da ya watsar da sakamakon zaben shugabancin kasar da ya sa ke baiwa Kenyata nasara a shekarar da ta gabata, alámarin da ya kai ga zubar da jini da hasarar rayuka, inda Raila Odingar ya ayyana rantsar da kansa a matsayin shugaban alúmmar kasar.

A safiyar ranar jumaár da ta gabata ne, aka nuna hannayen mazajen na masafahar shiri da juna bayan ziyarar sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson.
A safiyar ranar jumaár da ta gabata ne, aka nuna hannayen mazajen na masafahar shiri da juna bayan ziyarar sakataren harkokin wajen Amurka Rex Tillerson. Photo: AFP/Simon Maina
Talla

A safiyar ranar jumaár da ta gabata ne, aka nuna hannayen mazajen na masafahar shiri da juna, al’marin da ya farantawa wasu daga cikin alúmmar kasar rai kamar yadda ya bankantawa wasu, dake ganin yan siyasar nahiyar Afrika na amfani da talaka wajen biyan bukatunsu na kashin kai ba alúmma ba. To ko a kwai darasi da talaka zai sinka a cikin wannan alámari na kasar Kenya.

Mahaman Salisu Hamisu ya nemin ji daga Dr Sani Yahaya masani zamantakewa da halayar dan adam a jamhuriyar Nijar ga kuma abinda yake cewa cikin wannan zantawa ta su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.