Isa ga babban shafi

Shagaban Kasar Mozambique da Jagoran 'yan tawaye sunyi zaman sulhu

Shugaban Kasar Mozambique Filipe Nyusi ya gana da shugaban 'Yan adawar kasar ta Renamo, a wani yunkurin farfado da zaman lafiya tsakanin Jam’iyyar sa ta Frelimo da Renamon.

Shugaban Kasar Mozambique Filipe Nyusi tare da shugaban adawa Afonso Dhlakama yayin wata ganawa a shekara 2015
Shugaban Kasar Mozambique Filipe Nyusi tare da shugaban adawa Afonso Dhlakama yayin wata ganawa a shekara 2015 Sergio Costa/AFP
Talla

Kungiyar Renamo ta kwashe shekaru 16 tana yaki da gwamnatin Frelimo har zuwa shekarar 1992, yayin da wani sabon rikici ya barke tsakanin shekarar 2013 zuwa 2016.

Rahotanni sun ce shugaba Nyusi ya tafi wasu tsaunuka dake yankin karkarar kasar jiya litinin 19 ga watan Fabarerun 2018, domin ganawa da shugaban Renamo, Afonso Dhlakama wanda ke ci gaba da buya tun watan Oktobar shekarar 2015.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.