Saurare Saukewa Podcast
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 06h00 GMT
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 20/02 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 06h17 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 15/02 07h00 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 20/02 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 20/02 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 20/02 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 20/02 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 16/02 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 19/02 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 16/02 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 19/02 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Mata masu zaman kansu ne ke yada Sida a Najeriya- rahoto

media Binciken na hadin gwiwar kungiyoyin yaki da cutar, ya tabbatar da yaduwar cutar ta Sida da akalla kashi 50 cikin 100, daga bangaren sana'ar matan masu zaman kansu. FAROOQ NAEEM / AFP

A Najeriya bincike na baya-bayan na nuna cewa rukunin mata masu zaman kansu da ke tarewa a otel-otel, a wani bangare na Bayan-Gari ko Bariki da sauran wuraren shakatawa, sune kan gaba wajen yada cutar HIV/Aids. Binciken na hadin gwiwar kungiyoyin yaki da wannan cutar, ya tabbatar da yaduwar cutar ta Sida da akalla kashi 50 cikin 100, daga bangaren sana'ar matan masu zaman kansu.Wakilin mu Shehu Saulawa ya ziyarci unguwar Bayan Garin, inda aka gudanar da zagaye na biyu na wannan kidaya ga kuma rahoton sa.

Mata masu zaman kansu ne ke yada Sida a Najeriya- rahoto 05/02/2018 - Daga Shehu Saulawa Saurare

Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure