Saurare Saukewa Podcast
 • 06h00 - 06h17 GMT
  Labarai 18/10 06h00 GMT
 • Labarai 06h00 - 06h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 06h00 GMT
 • Shirye-shirye 06h06 - 06h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 06h06 GMT
 • 06h17 - 06h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 06h17 GMT
 • 07h00 - 07h17 GMT
  Labarai 18/10 07h00 GMT
 • Labarai 07h00 - 07h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 07h00 GMT
 • Shirye-shirye 07h06 - 07h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 07h06 GMT
 • 07h17 - 07h27 GMT
  Shirye-shirye 18/10 07h17 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h00 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h30 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 17/10 16h00 GMT
 • Shirye-shirye 16h06 - 16h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h06 GMT
 • Labaran Duniya 16h30 - 16h40 GMT Litinin-Jumma`a
  Labarai 18/10 16h30 GMT
 • Labarai 16h00 - 16h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 16h30 GMT
 • Shirye-shirye 16h36 - 16h56 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 16h36 GMT
 • Ra'ayoyin Masu Saurare 16h40 - 16h55 GMT Litinin-Jumma`a
  Jin Ra'ayoyin Masu Saurare 18/10 16h40 GMT
 • Labarai 20h00 - 20h06 GMT Asabar-Lahadi
  Labarai 13/10 20h00 GMT
 • 20h00 - 20h17 GMT
  Labarai 17/10 20h00 GMT
 • Shirye-shirye 20h06 - 20h26 GMT Asabar-Lahadi
  Shirye-shirye 13/10 20h06 GMT
 • 20h17 - 20h27 GMT
  Shirye-shirye 17/10 20h17 GMT
Domin more wa abubuwan da ke ciki, dole ne a tabbatar da cewa an sanya Flash Domin shiga sai an hada cookies a cikin shafin bincike
Afrika

Buhari ya gana da Obasanjo a cikin raha

media Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, tare da tsaffin shugabannin Najeriya, Olusegun Obasanjo da kuma Janar AbduSalam Abubakar, yayin da suke halartar taron kungiyar tarayyar Afrika AU da ke gudana a birnin Addis Ababa na kasar Habasha. Femi Adesina/Facebook

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo, a babban birnin kasar Habasha, Addis Ababa, inda ake taron shugabannin nahiyar Afrika.

Shugabannin biyu sun gaisa cikin raha, inda suka yi wata gajeriyar ganawa, kafin daga bisani shi ma tsohon shugaban Najeriya Janar AbduSalam Abubakar ya iso wajen shugabannin inda suka dauki hotuna.

Haduwar shugabannin ta zo mako guda bayan da tsohon shugaba Obasanjo, ya rubuta budaddiyar wasika ga Muhammadu Buhari inda ya shawarce shi da kauracewa sake neman shugabancin Najeriya karo na biyu a 2019.

Cikin wasikar, tsohon shugaban ya zargi Buhari da gazawa wajen farfado da tattalin arzikin Najeriya, kawar da idanu kan aikata ba dai dai ba da wasu makusanta ke yi, da kuma sauran zarge zarge.

A game da wannan maudu'i
Sharhi
 
Yi hakuri lokacin ci gaba da kasancewa da mu ya kure