Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ministan yadda labarai a Gambia Demba A. Jawo

Wallafawa ranar:

Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya ce gwamnatinsa na samun ci gaba a kokarin gamsar da al’umma, duk da cewa akwai tarin matsalolin da ya gada a mulkin tsohon shugaba Yahya Jammeh, batun da ke haifar da tarnaki wajen gudanar da wasu ayyukan ci gaban kasar. Umaymah sani Abdulmumin a ziyarar da ta kai kasar ta zanta da Ministan Yadda labaran kasar Demba jawo kan cikarsu shekara guda a kan karagar mulki.

Gambia Minister of Information and Communication Demba A. Jawo in an interview with RFI Hausa Journalist
Gambia Minister of Information and Communication Demba A. Jawo in an interview with RFI Hausa Journalist UMAYMAH/RFIHAUSA
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.