Isa ga babban shafi
ECOWAS-CEDEAO

Tanttance hanyoyin kawo sauki ga harakokin sufuri a yankin Ecowas

A wani mataki na saukake wahalhalu ga kamfanonin dake dawainiyyar jigilar fasinjoji zuwa kasashen yammacin Afrika ,hukumomin Jamhuriyar Nijar tareda hadin guiwar na Benin sun fara aikin tattance hanyoyin da suka lalace.

Motar daukar  fasinjoji
Motar daukar fasinjoji rfi hausa
Talla

A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin sufurin kasar a baya sun koka kan abinda suka kira shuru daga hukumomin kasar gani ta yada ake ci gaba da samu yawaitar motocin sufuri dake aiki cikin kasar dauke da lambobin kasashen waje,banda haka akwai batun lallacewar hanyoyi a yankin Ecowas.

Matakin da dama daga cikin shugabanin kamfanonin ke ganin cewa zai taimakawa, duk da cewa da sauren aiki a gaban su.

Elh Kabir Haruna Shugaba na kamfanin Kabir Transport .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.