Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Zakari Adamu kan rahoton da masu sa ido na Tarayyar Turai suka fitar game da zaben shugaban kasar Kenya

Wallafawa ranar:

Kungiyar Tarayyar Turai ta bakin shugaban tawagar masu sa'ido a zaben Kenya ta bayyana zaben na shugabancin kasar a matsayin wanda ke cike da kura-kurai. Sai dai kasar ta Kenya ta bakin jakadanta a Belgium ta la'anci sanarwar. Abdoulaye Issa ya tattauna da Zakari Adamu, dan jarida masanin siyasar kasar ta Kenya wanda ya bayyana cewa hakan tamkar mayar da hannun agogo baya ne.

Masu zanga-zangar adawa da sakamakon zaben shugaban kasar Kenya.
Masu zanga-zangar adawa da sakamakon zaben shugaban kasar Kenya. REUTERS/Baz Ratner
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.