Mali
Tawagar kungiyar ‘yan tawayen Azawad a Mali ta isa Amurka
Wata tawagar jami’an kungiyar ‘yan tawayen Azawad a kasar Mali ta isa birnin New York na Amurka domin ganawa da jami’an kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, inda wata kungiya mai zaman kanta da ake kira Independant Diplomat ke yi ma su jagora don samun nasarar ganawa da jami’an na MDD.
Wallafawa ranar:
Talla
Tawagar dai na karkashin jagorancin manyan jami’an kungiyar da ke fafutukar kafa kasar Azawad ne wato Bilal Ag Cherif da kuma Aghabass Ag Intalla.
To sai dai wani babban jami’in gwamnatin Mali ya ce sun damu da wannan mataki.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu