Isa ga babban shafi
Mali

Wasu yan bindiga sun kashe mayakan Gatia a Mali

A arewacin Mali wasu yan bindiga sun kashe mayakan kungiyar Gatia, kungiyar dake aiki kafada da kafada da rundunar kasar Mali wajen tabbatar da tsaro a yankin.

Yankin  Ménaka, dake arewacin Mali.
Yankin Ménaka, dake arewacin Mali. Wikimedia Commons / Animali
Talla

Kungiyar Gatia dake karkashin ikon Abzinawa na daga kungiyoyin da suka rataba hannu a yarjejeniyar zaman lafiya da hukumomin Mali a shekara ta 2015, a daya wajen rahotanni daga arewacin Mali na nuni cewa wata kungiyar yan jihadi ta salamo wani tsohon soji da wani dan farrar fula da take garkuwa da su tun a watan yulin shekarar da ta shude.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.