Isa ga babban shafi
Dimokuradiyar Congo

Za a gudanar da zaman makoki a jamhuriayar Dimokuradiyar Congo

Gwamnatin Jamhuriyar Dimokuradiyar Congo ta sanar da tsaida kwanuki biyu kama daga ranar litinin mai kamawa zuwa Talata a matsayin ranaku makoki bayan ambaliya da ta yi sanadiyyar mutuwar mutane 44.

Wasu yankuna DR Congo da aka samu ambaliya
Wasu yankuna DR Congo da aka samu ambaliya UN Photo/Sylvain Liechti
Talla

Yankunan Ngaliema, Bandalungwa, Barumbu, Limete da Selembao ne lamarin ya fi kamari, akala kusan gidaje 5000 ne ambaliyar ta yi gaba da su.

Fadar Shugaban kasar ta sanar da daukar nauyin mutanen da suka rasa rayukan su .

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.