Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Sani Yahya kan rikicin siyasar Jamhuriyar Congo

Wallafawa ranar:

‘Yan adawa a Jamhuriyar Demokradiyar Congo a jiya sun bayyana cewa wasu ‘yan majalisar dokokin kasar sun sanya hannu, domin kalubalantar sabuwar dokar zaben da shugaba Joseph Kabila ya sa hannu kan umarnin fara aiki da ita. Wani dan majilasar dokokin daga bangaren ‘yan adawa ya sanar da kamfanin dillanci Faransa na AFP cewa, sun samu saka hannun sama da ‘yan majalisun adawa 50 ne, dake tabbatar da samun rinyaen dake bukata, wajen tilasta bukatar sauya dokar ta zaben da shugaba Kabila ya sakawa hannu. Abdoulaye Issa ya tattauna da Dokta Sani Yahaya kan makomar siyasar kasar a siyasance.

Joseph Kabila Kabange, President of the Democratic Republic of the Congo addresses the 72nd United Nations General Assembly at U.N. headquarters in New York, U.S., September 23, 2017.
Joseph Kabila Kabange, President of the Democratic Republic of the Congo addresses the 72nd United Nations General Assembly at U.N. headquarters in New York, U.S., September 23, 2017. REUTERS/Eduardo Munoz
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.