Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan zaben Liberia zagaye na biyu

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan karon, ya bada dama ga masu sauraro domin su bayyana ra'ayoyinsu kan zaben shugabancin kasar Liberia zagaye na biyu da ya gudana a yau Talata.

Dan takarar shugabancin kasar Liberia, George Weah, yayinda yake kada kuri'arsa a zaben shugaban kasar zagaye na biyu..
Dan takarar shugabancin kasar Liberia, George Weah, yayinda yake kada kuri'arsa a zaben shugaban kasar zagaye na biyu.. AFP/Seyllou
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.