Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan zaben Liberia zagaye na biyu
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:37
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan karon, ya bada dama ga masu sauraro domin su bayyana ra'ayoyinsu kan zaben shugabancin kasar Liberia zagaye na biyu da ya gudana a yau Talata.