Tattalin arzikin Liberia na kara tabarbarewa a dai dai lokacin da ake gab da zabe

A yayin da hukumomin Liberia ke ci gaba da shirye-shiryen gudanar da zaben shugaban kasar zagaye na biyu, al’ummar kasar na kokawa game da tabarbewar tattalin arziki, in da su ke cewa matsalar na da nasaba da zaben. Abdurrahman Gambo Ahmad da ya ziyarci birnin Monrovia ya hada mana rahoto