Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar Copa Lagos ta shekara 2017

Wallafawa ranar:

Kasar Spain ce ta lashe kofi gasa kwallon yashi na Copa Lagos na shekarar 2017 da ta gudana a EKO ATLANTIC city da ke Lagos.Wannan dai ne karo na farko da kungiyar kasar Spain ta lashe irin wannan kofi bayan da ta doke takwararta ta Najeriya Super Sand Eagles da ci 6 da 5.

Yan wasan yashi na Najeriya
Yan wasan yashi na Najeriya sportloaded.com
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.