Alkali ya ki sanya hannu a takardar salamar Magajin garin Moundou
Wata Kotu a Chadi ta bada umurnin sakin tsohon Magajin Garin Moundou, kuma tsohon dan takarar shugaban kasar Laoken Medard wanda aka kama a watan Yuli saboda zargin almundahana.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Alkalin kotun ya bada umrnin sakin dan siyasar ne saboda abinda ya kira rashin bin ka’ida wajen tsare shi da akayi na watanni 4.
Medard ya zo na uku a zaben shugaban kasar da akayi bara wanda shugaba Idris Deby ya lashe.
Sai daya daga cikin alakaln dake da nauyi gudanar da shara’ar ya ki sanya hannu a takardar salamar Magajin garin na Moundou.
Kungiyoyi a kasar ta Chadi sun soma nuna damuwa a kai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu