Isa ga babban shafi
Liberia

Georges Weah dan takara a Liberia yayi kira zuwa magoya bayan sa

Daya daga cikin ‘yan takara a zaben shugabancin kasar Liberia George Weah, ya bukaci magoya bayansa da su kwantar da hankulansu duk da matakin da Kotun kolin kasar ta dauka na hana gudanar da zaben kasar zagaye na biyu.

Le Libérien George Weah.
Le Libérien George Weah. ZOOM DOSSO / AFP
Talla

Weah ya bayyana cewa suna gwagwarmaya ne domin samar da canji, kuma wannan canji na gaf da tabbatuwa, abin da yake bukata daga gare magoya bayan sa shi ne ci gaba da mutunta doka da oda kafin lokaci ya yi da jam’iyyarsu za ta karbi ragamar mulki Liberia.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.