Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kalubalen tsaro kan iyakar Nijar da Mali

Wallafawa ranar:

Jami'an tsaron Jamhuriyar Nijar 13 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da wasu 'yan bindiga da ake zargin cewa sun tsallako iyakar kasar daga Mali ne suka kai a sanyin safiyar asabar da ta gabata.Lamarin ya faru ne a garin Ayorou da ke tazarar kilomita kusan 200 daga Yamai gaf da iyaka da Mali, makonni biyu da kai wani hari da ya yi sanadiyyar mutuwar sojojin Nijar 4 da kuma na Amurka 4 a wannan yanki.Mahamman Salisu Hamisu ya zanta da Alhaji Oumarou Issa Damagaram, tsohon jami'in ayyukan jinkai kuma masani tsaro, wanda ya bayyana mahangarsa dangane da yawaitar hare-hare kan kasar ta Nijar a 'yan watannin baya-bayan nan.

Wani daji a cikin jihar Tillabery yammacin Nijar
Wani daji a cikin jihar Tillabery yammacin Nijar RFI/Sayouba Traoré
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.