Najeriya
An yi bikin ranar abinci ta duniya
16 ga watan Oktoba ce ranar da Hukumar samar da abinci da aikin Gona ta Majalisar Dinkin Duniya ta kebe a matsayin ranar abinci ta duniya. Bikin na bana ya zo ne a dai-dai lokacin da ake fargabar samun matsalar karancin abinci, a dalilin yake-yake da kuma fama da fari a kasashe da dama ciki har da Najeriya. Ahmad Alhassan, wakilinmu a Yola da ke Jihar Adamawa ya aiko da rahoto.
Wallafawa ranar:
Talla
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu