Isa ga babban shafi
Kenya

Ra'ayoyin 'yan Kenya kan zaben kasar

Hukumar Zabe a Kasar Kenya ta ce zata ci gaba da shirya zaben shugaban kasar wanda ya takara 8 za su fafata a tsakanin su duk da janyewar Raila Odinga.

Magoya bayan Raila Odinga sun gudanar da zanga-zanga
Magoya bayan Raila Odinga sun gudanar da zanga-zanga REUTERS/James Keyi
Talla

Hukumar ta ce Odinga bai cika wasu takardu da zai sanya cire sunan sa daga yan takarar zaben ba.

Magoya bayan dan adawar sun yi arangama da Yan Sanda inda wasu da dama suka jikkata.

Ga abinda wasu daga cikin Yan kasar ta Kenya ke cewa akan zaben.

01:29

'Yan Kenya na bayyana mababanta ra'ayi kan zaben kasar da za a maimaita

Umaymah Sani Abdulmumin

 

 

 

 

 

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.