Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Dabai kan siyasar Kenya

Wallafawa ranar:

Shugaban Kenya Uhuru Kenyatta ya bayyana cewar za a ci gaba da gudanar da zaben shugaban kasar kamar yadda aka shirya a ranar 26 ga watan nan, duk da janyewar abokin karawarsa Raila Odinga. Shugaba Kenyatta ya ce, ba shi da fargabar komawa zabe saboda yana da yakinin samun kuri’un da suka zarce na da, yayin da Odinga ya ce, ya janye ne saboda zaman lafiyar Kenya ganin hukumar zabe ta kasa aiwatar da sauye-sauyen da 'yan adawa suka bukata.Akan haka ne Bahsir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Jafar Lawal Dabai na babbar kwalejin Fasaha ta Kaduna.

Raila Odinga, jagoran 'yan adawar Kenya da ya janye daga takarar zaben shugabancin kasar da kotu ta bada umarnin sake gudanar da shi.
Raila Odinga, jagoran 'yan adawar Kenya da ya janye daga takarar zaben shugabancin kasar da kotu ta bada umarnin sake gudanar da shi. REUTERS/Baz Ratner
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.