Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Shettima kan zaben Liberia

Wallafawa ranar:

Shugabar Liberia mai barin gado, Ellen Johnson Sirleaf ta bukaci al’ummar kasar da su mutunta sakamakon zaben da zai kawo karshen mulkinta na shekaru 12. A wani gajeren jawabin da ta yi wa 'yan kasar yammacin jiya, shugabar ta bukace su da su gudanar da zaben cikin kwanciyar hankali da kuma mutunta sakamakonsa. Sirleaf ta ce a karo na uku a tarihin kasar suna kokarin ganin an mika wa zababben shugaban kasa mulki ba tare da samun matsala ba. Dangane, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Kole Shettima na Mc Authur Foundation.

An fara kada kuri'u a zaben shugaban kasa a Liberia
An fara kada kuri'u a zaben shugaban kasa a Liberia AFP/Issouf Sanogo
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.