Isa ga babban shafi
Togo

'Yan adawa a Togo sun jajirce kan bukatar korar Shugaba Faure

A kasar Togo mutanen wasu manyan biranen kasar sun share yuni jiya ba tareda sun gudanar da harakokin su na yau da kullum.Yan adawa da wasu kungiyoyin masu tilastawa Shugaban kasar Faure Gnassingbe sauka daga karagar mulkin kasar ne suka kira yan kasar da kaucewa fita tareda gudanar da ayyukan su na yau da kullum.

Shugaba Faure Gnassingbé na kasar Togo.
Shugaba Faure Gnassingbé na kasar Togo. ISSOUF SANOGO / AFP
Talla

Sai dai a biranen Dapaong da Kara mahaifar Shugaban kasar mutane sun gudanar da harakokin su.

Ya zuwa yanzu Shugaban Kasar Faure Gnassingbe bai ce upon ba duk da mantsi lamba da yake fuskanta daga bangarori daban daban na yan siyasa dama wasu kungiyoyi can daban.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.