Isa ga babban shafi
Guinee

Masu zanga-zanga sun bankawa ofishoshin gwamnati wuta a Guinee

Wasu matasa masu zanga-zanga a yankin Boke dake kasar Guinee sun hafkawa ofishoshin gwamnati tareda cina masu wuta,Masu boren na nuna rashi jin dadin su ne bayan da aka share kusan kwanuki goma babu hasken wutar lantarki  a yankin.

Zanga-zanga  a kasar Guinee Conakry
Zanga-zanga a kasar Guinee Conakry RFI/Coralie Pierret
Talla

A yau da safe rahotanni daga yankin na nuni cewa ga baki daya babu wani jami’in Gwamnati da ya leka garin na Boke domin ganewa idanu sa ta’asar da masu boren suka tafka.

Garin na Boke na da nisan kilometa 300 da babban birnin kasar Conakry.

Sai dai Gwamnatin kasar ta bayyana damuwa ainu tareda yi kira zuwa masu boren da cewa shiga neman tattaunawa ne mafuta ga wannan takkadama

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.