Ana ci gaba da fuskantar rashin tsaro a arewacin Kamaru
Duban dubatar masu zanga-zanga ne suka futo a arewa maso gabacin Kamaru, yankin masu amfani da harshen turanci ko Ingilishi domin nuna goyan bayan ga shirin raba kasar .
Wallafawa ranar:
A wannan zanga-zanga,ma su boren su kona wasu ofishoshin Gwamnati tareda kona cibiyar jam’iyya mai mulkin kasar dake yankin duk da haramci zanga-zanga daga hukumomin yankin.
Gwamnatin kasar kamaru ta bakin Ministan yada labaren kasar Issa tchiroma Bakary, Gwamnatin kasar za ta dau matakan da suka dace domin hukunta masu hannu a wannan kazamin aiki ,ya kuma bayyana cewa wadanan masu fafutukar kawo rudani a tafiyar Gwamnatin kasar ,tamkar yan tawaye suke.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu