Bakonmu a Yau
Farfesa Dandatti: Kan bukatar Faransa na cewa gwamnatin Chadi ta gudanar da zaben 'yan majalisu
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:30
hold electionsFaransa ta bukaci gwamnatin Chadi ta gudanar da zaben majalisar dokokin kasar, kasancewar kasar ta samu taimakon biliyoyin daloli, na taimako daga wasu manyan kasashen duniya, domin shawo kan koma bayan tattalin arzikinta. A watan Fabarirun da ya gabata ne dai, Shugaba Idris Derby, ya sanar da dage gudanar da zaben ‘yan majalisun kasar, har sai abinda hali ya yi, saboda karancin kudaden da kasar ke fuskanta. Ga dai yadda zantawar Umaymah Sani Abdulmumin ta kasance da Ferfessa Dandatti Abdulkadir masani siyasan kasashen duniya da ke jami’ar Bayero kan wannan batu.