Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Dandatti: Kan bukatar Faransa na cewa gwamnatin Chadi ta gudanar da zaben 'yan majalisu

Wallafawa ranar:

hold electionsFaransa ta bukaci gwamnatin Chadi ta gudanar da zaben majalisar dokokin kasar, kasancewar kasar ta samu taimakon biliyoyin daloli, na taimako daga wasu manyan kasashen duniya, domin shawo kan koma bayan tattalin arzikinta. A watan Fabarirun da ya gabata ne dai, Shugaba Idris Derby, ya sanar da dage gudanar da zaben ‘yan majalisun kasar, har sai abinda hali ya yi, saboda karancin kudaden da kasar ke fuskanta. Ga dai yadda zantawar Umaymah Sani Abdulmumin ta kasance da Ferfessa Dandatti Abdulkadir masani siyasan kasashen duniya da ke jami’ar Bayero kan wannan batu.

Zababben shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, da takwaransa na Chadi Idris Derby a fadar Gwamnatin Faransa da ke Paris.
Zababben shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, da takwaransa na Chadi Idris Derby a fadar Gwamnatin Faransa da ke Paris. REUTERS/Charles Platiau
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.