Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan alamun fashewar kogin Niger

Wallafawa ranar:

Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim ya bai wa masu saurare damar tofa albatrkacin bakinsu kan gargadin da hukumomin da ke kula da kogin Issa a Jamhuriyyar Nijar suka yi ga kasashen Najeriya da Jamhuriyyar Benin na cewa kogin Niger na gab da fashewa wanda kuma hakan ka iya haifar da ambaliyar ruwa a kasashen biyu. 

shi
shi Reuters
Talla

15:00

Ra'ayoyin masu saurare kan alamun fashewar kogin Niger

Zainab Ibrahim

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.