Isa ga babban shafi
Kenya

Alkalan Kenya Sun Maidawa Shugaba Kenyatta Martani

A kasar Kenya Alkalai sun maida martani game da kalaman batunci daga  Shugaba Uhuru Kenyatta bayan da Kotun kololuwa dake kasar ta soke babban zabe dake cewa shine ya yi nasara.

Shugaba Uhuru Kenyatta a hagu da kuma Raila Odinga a dama
Shugaba Uhuru Kenyatta a hagu da kuma Raila Odinga a dama rfi
Talla

Babban dan adawa wanda ke kalubalantar zaben Raila Odinga ya bukaci hana wakilan hukumar zabe sake gudanar da shi wannan zabe cikin watanni uku,kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya tanadar.

Raila odinga na zargin jami'an Hukumar zaben  da cewa 'Kuraye' ne domin suna iya  sake tafka kurakurai da suka sa aka oke zaben.

Shugaban Alkalan kasar Bryan Khaemba ya yi Allah wadai da bakaken kalaman da  ya ce shugaban kasar Uhuru Kenyatta ke ta aike masu tun bayan yanke hukuncin da kotun kololuwar ta yi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.