Isa ga babban shafi
Najeriya

Yaki da laifufuka: Yarjejeniya tsakanin Najeriya da Daular Larabawa

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan yarjejeniyar musayar mutanen da ake zargi da aikata manyan laifufuka tsakanin kasar da Hadaddiyar Daular Larabawa.

Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya
Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya Reuters/Afolabi Sotunde
Talla

Shugaban ya dauki matakin ne lura da yadda ake zargin wasu ‘yan Najeriya da sace kudaden talakawa tare da samun mafaka a Dubai da sauran biranen kasar ta Larabawa.

Manazarta dai na ganin cewa yarjejeniyar za ta yi tasiri matuka, wajen magance yadda wasu ke sace dukiyar kasar da ma watakila sake dawowa Najeriya da kudadenta.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.