Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Aikata Laifuffukan a Intanet: Umar Saleh Gwami

Wallafawa ranar:

Hukumar Kula da sadarwa ta kasa tace Najeriya ce ta uku da aka fi yawaita laifuffukan ta hanyar intanet a duniya bayan kasashen Birtaniya da Amurka. Shugaban hukumar Prof Umar Danbatta ya bayyana haka a Lagos, inda ya kara da cewa an yi asarar da ta kai naira biliyan 127 ta irin wannan hanyar a Najeriya a shekarar 2015. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Umar Saleh Gwami masani fasahar intanet a Najeriya.

Ayyukan sata a Intanet sun yi kamari a Najeriya
Ayyukan sata a Intanet sun yi kamari a Najeriya REUTERS/Kacper Pempel/Illustration
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.