Isa ga babban shafi
Tarihin Afrika

Tarihin sojoji bakaken fata da suka taimakawa Faransa a lokutan yaki (Tirailleurs senegalais) 1/2

Wallafawa ranar:

Shirin Tarihin Afrika na wannan karon, ya maida hankali ne kan tarihin irin gwagwarmayar da sojoji bakaken fata suka yi, wajen taimakawa kasar Faransa a dukkanin yake-yaken da ta gwabza tun daga yakin duniya na farko.

Wasu daga cikin sojoji bakaken fata da suka taimakawa Faransa, ta hanyar fafatawa a yake-yaken da ta gwabza.
Wasu daga cikin sojoji bakaken fata da suka taimakawa Faransa, ta hanyar fafatawa a yake-yaken da ta gwabza. RFI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.