Isa ga babban shafi
Mu Zagaya Duniya

Dakatar da karin girma na musamman da ake yiwa wasu jami’an yan Sandan Najeriya

Wallafawa ranar:

Shugaban Hukumar kula da ayyukan yan Sandan Najeriya Mike Okiro ya sanar da dakatar da karin girma na musamman da aka yiwa wasu jami’an Yan Sandan saboda zargin cewar yan sanda suna bada kudade ne domin kara musu girma ba tare da duba cancanta ba.Mahaman Salissou  Hamissou ya dubo mana wasu daga ckin labaren a cikin shirin Mu zagaya Duniya.

Wani jami'in yan Sanda a Najeriya
Wani jami'in yan Sanda a Najeriya PIUS UTOMI EKPEI / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.