Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Jafar Lawal Dabai kan zaben Kenya

Wallafawa ranar:

Bada sakamakon wucin gadi cewar shugaba Uhuru Kenyatta ke gaba wajen lashe zaben Kenya da kashi 54 ya haifar da cacar baki, inda ‘yan adawa tare da dan takarar su Raila Odinga mai kashi kusan 45 suka kekashe kasa cewar basu amince da sakamakon ba saboda an tafka magudi. Dangane da haka Bashir Ibrahim Idris ya tuntubi Dakta Jafar Lawal Dabai masani Siyasar kasar.

Katunan Zabe a Kenya
Katunan Zabe a Kenya REUTERS/Baz Ratner
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.