Isa ga babban shafi
Nijar

Shirin jarabawar bai daya zuwa ga likitocin Nijar

Hukumomin Jamhuriyar Nijar sun kaddamar da wani shirin jarabawar bai daya domin tabbatar da cewar daliban dake neman zama likitoci sun bi matakan da suka dace ba tare da samun magudi ba.

Wani jami'in kiwon lafiya a cikin aiki
Wani jami'in kiwon lafiya a cikin aiki RFI/Sébastien Nemeth
Talla

Abou Yahaya, shine Daraktan Hukumar kiwon lafiyar Jihar Damagaram ya bayyana irin shirin da ofishin makarantar likitoci na jihar Damagaram ya dauka wajen bi matakan da suka dace ba tare da samun magudi ba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.