Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ambasssada Sharrif: Matakin dauke fursunonin Gautanamo daga Ghana

Wallafawa ranar:

Kotun kolin kasar Ghana ta yanke hukuncin mayar da wasu ‘yan kurkukun Gautanamo dake zaman wakafi a kasar, a inda suka fito, sakamakon rashin neman yardar majalisar dokokin kasar a lokacin da tsohuwar gwamnatin shugaba John Dramani Mahama ta karbesu daga hannun Amruka. Akan haka ne Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Ambasssada Sha’aibu Sharrif dan siyasa a kasar ta Ghana.

Shugaban kasar Ghana Nana Akufo Addo
Shugaban kasar Ghana Nana Akufo Addo Reuters
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.