Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi: kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya amince da kafa rundunar samar da tsaro a kasashen yankin Sahel
Wallafawa ranar:
Kunna - 14:42
Ra'ayoyin na yau sun maida hankali ne kan matakin kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya, na amincewa da kafuwar rundunar soji ta musamman a yankin Sahel na nahiyar Africa, domin yaki da ta'addanci, wanda kasashen Muritania, Mali, Nijar, Burkina Faso , da kuma Chadi suka yi hadin gwiwa wajen kafa rundunar mai yawan sojoji dubu 5.