Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Yakuba ministan harkokin wajen Nijar

Wallafawa ranar:

Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da kudurin da Faransa ta gabatar wanda ke bayar da damar kafa runduna ta musamman da za ta yaki ayyukan ta’addanci a kasashe biyar na yankin Sahel. Kasashen Burkina Faso da Chadi da Mali da Mauritania da da Nijar ne suka yanke shawarar kafa rundunar wadda za ta kunshi dakaru dubu 5 a matakin farko. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Ibrahim Yakuba ministan harkokin wajen Nijar.

Motocin sulke da ke yaki da Boko Haram
Motocin sulke da ke yaki da Boko Haram STEFAN HEUNIS / AFP
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.