Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ministan kula da ayyukan jinkai na Nijar Lawan Magaji

Wallafawa ranar:

Alkaluma na baya-bayan nan da mahukuntan Jamhuriyar Nijar suka fitar, na nuni da cewa mutane 16 suka rasa rayukansu a ambaliya da aka samu da ta raba mutane da dama da muhallinsu sakamakon ruwan sama da aka tafka a makon da ya gabata. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna da Ministan kula da ayyukan jinkai da kuma agaza wa wadanda bala’o’i suka shafa Lawan Magaji, wanda ya yi karin bayani a game da matsalar da kuma matakan da gwamnati ke shirin dauka.

Ambaliya ta yi barna a Yamai babban birnin Nijar
Ambaliya ta yi barna a Yamai babban birnin Nijar
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.