Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Alhaji Abdulkarim Dayyabu kan ranar 12 ga Yuni

Wallafawa ranar:

Yau shekaru 24 ke nan da gudanar da zaben shugabancin kasar da aka yi ranar 12 ga watan yunin 1993, zaben da ake cewa Cif Moshood Abiola ne ya lashe amma sojojin da ke kan karagar mulki karkashin jagorancin janar Ibrahin Badamasi Babangida suka soke sakamakonsa. An dai sha gudanar da tarzoma domin ganin an tabbatar da Abiola a matsayin shugaban kasar, har yanzu a yankin kudu maso yammacin kasar ana daukar ranar ta yau da muhimmanci, a matsayin ranar hutu kuma ranar dimokuradiyya. Alhaji Abdulkarim Dayyabu na daga cikin wadanda suka yi tir da soke sakamakon zaben.

MKO Abiola dan takarar shugaban kasa a zaben 1993 karkashin jam'iyyar SDP
MKO Abiola dan takarar shugaban kasa a zaben 1993 karkashin jam'iyyar SDP Wikipedia
Sauran kashi-kashi
  • 03:16
  • 03:19
  • 03:26
  • 03:17
  • 03:40
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.