Isa ga babban shafi
Nijar

Rabuwar kai ne ya kawo sabanin ganin watan Ramadan

Al’ummar musulmin duniya na ci gaba da cece-kuce bisa banbancin ra’ayoyin da ake yawan samu dangane da ganin jinjirin watan Ramadan a kowace shekara, abin da wasu ke kallo a matsayin babbar matsala. Tuni dai kasashe irin su Saudiya da Lebanon suka ayyana gobe asabar a matsayin daya ga watan Ramadan, yayin da wasu kasashe irin su Turkiya da Iran suka tashi da azuminsu a yau Juma’a.

Musulmi a Iran da Indonesia da Singapore da Turkiya sun soma  azumin Ramadan  Juma'a
Musulmi a Iran da Indonesia da Singapore da Turkiya sun soma azumin Ramadan Juma'a REUTERS
Talla

03:13

Rabuwai kai ne ya kawo sabanin ganin watan Ramadan

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.