Isa ga babban shafi
Nijar

‘Yan Najeriya na zuwa Damagaram koyon Faransanci

Albarkacin wata dadaddiyar hulda tsakanin sashen koyarwa na cibiyar raya al’adun Faransa da Nijar da ke Damagaram da kuma wasu makarantun horon malamai na arewacin Tarayyar Najeriya, duk shekara dalibai daga daga jahohin Kano da Sokoto na Najeriya na zuwa karin ilimin harshen Faransanci a birnin Damagaram. Wakilinmu na Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.

jeunesseduniger
Talla

02:59

‘Yan Najeriya na zuwa Damagaram koyon Faransanci

Ibrahim Malam Tchillo

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.