Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Auwal Musa Rafsanjani kan matsalar rashawa a sha’anin tsaron Najeriya

Wallafawa ranar:

Wani rahoto da Transparency International ta fitar a wannan Alhamis, ya ce matsalar cin hanci da rashawa tsakanin jami’an sojin Najeriya na kawo cikas a kokarin gwamnatin wajen kakkabe mayakan Boko Haram baki daya. Rahoton ya zargi sojojin da azurta kansu ta hanyar kirkirar kwangiloli na bogi da sunan yaki da kungiyar Boko Haram. Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna da daya daga cikin jami’an Transparency International a Najeriya, Auwal Musa Rafsanjani

Rashawa na hana yaki da Boko Haram a Najeriya
Rashawa na hana yaki da Boko Haram a Najeriya AFP PHOTO / ALI KAYA
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.