Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyi: Mafita kan boren da tsaffin 'yan tawaye ke yi a Ivorycoast

Wallafawa ranar:

Shirin na yau ya bai wa masu sauraro damar tofa albarkancin bakinsu ne kan halin da ake cikin a kasar Cote d'Ivoire's, inda tsaffin 'yan tawaye kuma sojin kasar a yanzu, suka shafe kwanaki suna bore bisa wasu hakkokinsu da suke neman gwamnatin kasar ta biya su.

Wani daga cikin sojoji masu bore dauke da makamin roka a birnin Bouake na kasar Cote d'Ivoire's.
Wani daga cikin sojoji masu bore dauke da makamin roka a birnin Bouake na kasar Cote d'Ivoire's. Photo: Issouf Sanogo/AFP
Sauran kashi-kashi
  • 09:41
  • 10:17
  • 10:31
  • 10:19
  • 10:01
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.