Isa ga babban shafi
DR Congo

Hukumar WHO za ta tura jami'an ta zuwa Jamhuriyar Demokradiyyar Congo

Hukumar Lafiya ta Majalisar Dimkin Duniya WHO ta bayyana damuwa kan irin wahalar da ake samu na isa yankin da aka samu bullar cutar ebola a Jamhuriyar Dimokiradiyar Congo. 

Cutar Ebola ta lakume rayuka a kasashen Afirka
Cutar Ebola ta lakume rayuka a kasashen Afirka congovoice.org
Talla

Akalla mutane 9 aka tabbatar sun kamu da cutar, kuma 3 suna cikin mawuyacin hali.

Ministan lafiyar kasar Oly Ilunga ya tabbatar da samun cutar a wasu yankunan kasar.
Gwamnatin kasar ta bukaci hukumar lafiya ta Duniya na gani ta aiko da jami’an ta da za su taimakawa wajen dakile yaduwar cutar ta ebola.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.