Isa ga babban shafi
Wasanni

Gabon 2017: Gasar cin kofin Afrika na yan kasa da shekaru 17

Wallafawa ranar:

A jiya lahadi 14 ga watan Mayu aka  soma gasar cin kofin kwallon kaffa na yan kasa da shekaru 17.a karawar farko Guinee ta doke Gabon da ci 5 da 1,Ghana ta doke Kamaru da ci 4 ba ko daya.A cikin shirin, Abdoulaye Issa ya duba mana irin kokarin da hukumomin Nijar suka yi wajen kasasncewa  a Gabon.

Moïse Brou Apanga dan wasan Gabon
Moïse Brou Apanga dan wasan Gabon ISSOUF SANOGO / AFP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.