Tanzania
Wani hatsari mota ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 30 a Tanzania
Hukumomin Kasar Tanzania sun ce wasu yara dalibai 29 dake shekarar karshe na karatun su a makarantar firamare sun mutu tare da malaman su guda 2 da kuma direbar motar dake tuka su sakamakon wani hadari da ya auku yau asabar.
Wallafawa ranar:
Talla
Daraktan Makarantar dake Arusha, Innocent Mushi, ya ce anyi nasarar ceto yara 3 da ran su kuma yanzu haka suna samun kula a asibiti.
Shugaban kasar John Magafuli ya aike da sakon ta’aziya ga shugabannin makarantar da iyayaen yaran.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu